iqna

IQNA

IQNA - Sashen kula da harkokin mata na masallacin Manzon Allah (SAW) da ke Madina, a karon farko, ta sanya na’urorin zamani na zamani a cikin dakunan addu’o’in mata domin inganta iliminsu na addini da fahimtar juna.
Lambar Labari: 3493310    Ranar Watsawa : 2025/05/25

IQNA - An fara taron baje kolin alhazai na kasa da kasa karo na hudu a birnin Jeddah na kasar Saudiyya, tare da halartar wakilai daga kasashe 95.
Lambar Labari: 3492562    Ranar Watsawa : 2025/01/14

Kasar Saudiyya ta bude wata sabuwar hanya da aka shimfida ga mahajjata na hawa dutsen Noor da kogon Hara, wanda shi ne wurin ibadar Manzon Allah (SAW) a Makka.
Lambar Labari: 3490320    Ranar Watsawa : 2023/12/16

TEHRAN (IQNA) – Alhazan da suka fara zuwa Madina a yanzu suna shirin barin garin zuwa Makka domin gudanar da aikin Hajji.
Lambar Labari: 3487511    Ranar Watsawa : 2022/07/05

Tehran (IQNA) Ma'aikatar Hajji da Umrah ta Saudiyya ta fitar da tsari mai yin jagoranci na gani da sauti guda  13 na ayyukan Hajji daban-daban a cikin harsuna 14 don saukaka gudanar da wadannan ayyukan.
Lambar Labari: 3487495    Ranar Watsawa : 2022/07/02

Tehran (IQNA) an kara yawan na’urori masu aikin feshin maganin kashe kwayoyin cuta a cikin masallacin hramin Makka.
Lambar Labari: 3485277    Ranar Watsawa : 2020/10/15